Dalilin ficewar cocin Katolika daga kungiyar CAN

Baya ga zargin kasancewar kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a karkashin jagorancin Fasto Ayo Oritsejafor ta “makale wa gwamnati” wani tsohon rashin jituwa a tsakanin jami’an kungiyar ya taimaka wajen ficewar cocin Katolika daga kungiyar ta Kiristocin.