Dambarwar kasafin kudi tana wahalar da ’yan Najeriya – Yahaya Kega

Alhaji Yahaya Muhammad Kega mai kamfanin sayar da motoci na Kega Motors, fitattacen xan siyasa ne a Jihar Filato kuma shi ne shugaban Qungiyar Dillalan Motoci reshen jihar. A tattaunawarsa da wakilinmu kan dambarwar da ake ta yi, tsakanin ’yan majalisa da fadar Shugaban Qasa kan kasafin kuxin bana, ya ce dambarwar tana wahalar da […]

Dambarwar kasafin kudi tana wahalar da ’yan Najeriya – Yahaya Kega
Dambarwar kasafin kudi tana wahalar da ’yan Najeriya – Yahaya Kega

Alhaji Yahaya Muhammad Kega mai kamfanin sayar da motoci na Kega Motors, fitattacen xan siyasa ne a Jihar Filato kuma shi ne shugaban Qungiyar Dillalan Motoci reshen jihar. A tattaunawarsa da wakilinmu kan dambarwar da ake ta yi, tsakanin ’yan majalisa da fadar Shugaban Qasa kan kasafin kuxin bana, ya ce dambarwar tana wahalar da al’ummar qasar nan. Don haka akwai buqatar a hanzarta warware matsalar, don sauqaqa wa jama’a mawuyacin halin da suke ci:

An gano baƙin haure 30 a ɓoye cikin tankar mai a Turkiyya

An tsare ɗan gwagwarmaya kan sukar gwamnatin sojin Nijar

Alhazan Kebbi rukunin farko sun dawo gida

Rukunin farko na Alhazan Kebbi 426 sun dawo gida