dan duniya
Wani dan duniya ne ya je wajen wa’azi, sai ya ji malamin yana cewa: “A karshen duniya mata za su rika yawo tsirara kuma za su rika bin maza.” Jin haka sai ya buga kafa ya ce: “Wai, Allah Ya kai mu!”Daga Abdulhakim Saminu Dutsinma, 07031193359
Wani dan duniya ne ya je wajen wa’azi, sai ya ji malamin yana cewa: “A karshen duniya mata za su rika yawo tsirara kuma za su rika bin maza.” Jin haka sai ya buga kafa ya ce: “Wai, Allah Ya kai mu!”
Daga Abdulhakim Saminu Dutsinma, 07031193359