dan fim din barkwanci Bishop Umoh ya yi aure

dan fim din barkwanci, Ime Bishop Umoh, wanda aka fi sani da lakanin ‘Okon’ ya yi aure a makon day a gabata.Tun da farko, kafin a daura auren tsakaninsa da Idara Sabiour sai da aka yi shagalin bikin gargajiya a ranar Alhamis ta makon jiya, a garin Uyo da ke Jihar Akwa Ibom,  inda ’yan […]

dan fim din barkwanci Bishop Umoh ya yi aure

Ango da amarya, Okon da matarsadan fim din barkwanci, Ime Bishop Umoh, wanda aka fi sani da lakanin ‘Okon’ ya yi aure a makon day a gabata.
Tun da farko, kafin a daura auren tsakaninsa da Idara Sabiour sai da aka yi shagalin bikin gargajiya a ranar Alhamis ta makon jiya, a garin Uyo da ke Jihar Akwa Ibom,  inda ’yan uwa da abokan arziki da ’yan fim da mawaka suka halarta.
dan fim Ime Bishop ya yi suna ne tun lokacin da ya fito a fim din barkwanci mai suna ‘Okon Goes to School,’ fim din da ya sa aka rika kiran sa da lakanin ‘Okon’
A yayin daurin auren, wanda aka gudanar a Uyo, a ranar Asabar da ta gabata, an samu halartar hamshakan ’yan fim, ciki har da Charles Inojie da bictor Osiagwu da sauransu.