Dan kasar Sin ya tuka keke zuwa aikin hajji a kasar Saudiyya

Wani Musulmin kasar Sin ya tuko keke zuwa kasar Saudiyya don yin aikin hajjin bana, inda ya samu kyakkyawar tarba a birnin Taif da ke Yammacin kasar. kungiyar ’yan tseren keke sun yi marhabin da wannan bawan Allah.