Dan kasuwa Femi Otedola zai yi takarar Gwamnan Jihar Legas
Dan kasuwa kuma shugaban Kamfanin Forte Oil PLC, ya amince zai iya takarar kujerar Gwamnan Jihar Legas a karkashin inuwar Jam’iyyar PDP. Dele Momudu, wanda shi ne shugaban Mujallasr Ovation ne ya sanar da hakan a shafinsa tiwita, inda ya rubuta cewa PDP ce ta yi wa Otedola tayi, kuma ya amsa. “Zaben Gwamnan Jihar […]

Dan kasuwa kuma shugaban Kamfanin Forte Oil PLC, ya amince zai iya takarar kujerar Gwamnan Jihar Legas a karkashin inuwar Jam’iyyar PDP.
Dele Momudu, wanda shi ne shugaban Mujallasr Ovation ne ya sanar da hakan a shafinsa tiwita, inda ya rubuta cewa PDP ce ta yi wa Otedola tayi, kuma ya amsa.
“Zaben Gwamnan Jihar Legas a shekarar 2019 zai yi armashi. Jam’iyyar PDP ta yi wa Femi Otedola tayin tikitin takara, kuma ya tabbatar mana wa shugaban Jaridar Boss cewa ya amince.”