Kananan Labarai• Created March 29, 2013 06:24
Dan kasuwa ya sha ruwan batir saboda za a rushe masa shago
A ranar Talatar da ta gabata ne wani dan kasuwa da ke saye da sayarwa a kasuwar sansanin alhazai na Kano ya sha ruwan batir a kokarinsa na nuna damuwarsa game da wa’adin da Hukumar Kula da Tsara Birane ta Jihar Kano (KANUPDA) ta ba shi na rushe shagonsa.