Dan kasuwar da ya damfari mutane 33 Naira miliyan 354 ya shiga hannun ’yan sanda

Jami’;an ’yan sanda aLegas sun kama wani dan kasuwa da ya damfari masu neman canjin kudin musayar kasashen waje su 33, har yawan kudin ya kai Naira miliyan 354. Wanda akee zargi da aikata laifin, mai suna Ayodele Oluwatosin Dudu da kamfaninsa na zirga-zirgar yawon shkatawa (Dudu and Stepeeheouyrra Trabelling and tour agency) za a […]

Dan kasuwar da ya damfari mutane 33 Naira miliyan 354 ya shiga hannun ’yan sanda

Jami’;an ’yan sanda aLegas sun kama wani dan kasuwa da ya damfari masu neman canjin kudin musayar kasashen waje su 33, har yawan kudin ya kai Naira miliyan 354.

Wanda akee zargi da aikata laifin, mai suna Ayodele Oluwatosin Dudu da kamfaninsa na zirga-zirgar yawon shkatawa (Dudu and Stepeeheouyrra Trabelling and tour agency) za a tuhume su da aikata laifuka 34, wadanda suka hada da kulla makircin zamba cikin amince da suka yi wajen cin kudi bisa karya.

’Yan sanda na zargin wanda ake tuhuma da aikat alaifin da cewa a tsakanin watannin Mayu da Oktobar 2016 ya damfari mutane a garuruwan da suka hada da Legas da Warri da Kalaba da Enugu da Fatakwal da Abuja.

Ana zarginsa da da aikata zamba cikin aminci, ta hanyar kwace dalar musayar kudin da aka bai wa kadanda ya damfara ko kuma ya karbi kudinsu a Nairar Najeriya tare da alkawarin ba su kwatankwacin yawancin kudi a Dala. 

Sannan an yi zargin ya yi amfani da asusun ajiyarsa na banki masulambobi kamar haka: 0078256100 da 1019784310.

 

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno