dan kwallon Stoke City ya tsinci kan alade a ragayarsa

Wani abu kai kama da al’ajabi ya faru bayan da wani dan kwallon Stoke City da ke Ingila mai suna Kenwyne Jones ya tsinci kan alade a cikin ragayarsa ( drawer) da yake sanya tufafi.