Dan majalisar Borno ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya
Allah Ya yiwa Alhaji Umar Audi Jauro rasuwa da yammacin Talata bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya. Kafin rasuwarsa, Umar Audi Jauro dan majalisa ne mai wakiltar karamar hukumar Bayo a majalisar dokokin jihar Borno.
Marigayi Umar Audi Jauro, tsohon dan majlasr dokoki a jihar Borno
Allah Ya yiwa Alhaji Umar Audi Jauro rasuwa da yammacin Talata bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya.
Kafin rasuwarsa, Umar Audi Jauro dan majalisa ne mai wakiltar karamar hukumar Bayo a majalisar dokokin jihar Borno.