Dan majalisar Adamawa ya mutu lokacin tattaunawar siyasa

Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Adamu Kwanate  na jam’iyyar APC mai wakiltar Nassarawo-Binyeri ya fadi ya rasu lokacin da suke tattaunawar harkar siyasa bayan ya halarci kamfen din takara. Dan majalisar ya yanke jiki ya fadi ne a daidai lokacin da ‘yan siyasar ke tattaunawa. Yau kwana biyar kenan da dan majalisar dokokin jihar Abdurrahman […]

Dan majalisar Adamawa ya mutu lokacin tattaunawar siyasa

Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Adamu Kwanate  na jam’iyyar APC mai wakiltar Nassarawo-Binyeri ya fadi ya rasu lokacin da suke tattaunawar harkar siyasa bayan ya halarci kamfen din takara.

Dan majalisar ya yanke jiki ya fadi ne a daidai lokacin da ‘yan siyasar ke tattaunawa.

Yau kwana biyar kenan da dan majalisar dokokin jihar Abdurrahman Abubakar mai wakiltar Mubi ta Kudu ya rasu a Yola.

 

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta

Sojoji sun daƙile yunƙurin mayaƙan ISWAP a Borno