Dan Majalisar Kaduna da aka sace ya dawo gida
Dan Majalisar Dokokin Jihar Kaduna mai wakiltar Tudun Wada Alhaji Ibrahim Isma’il da masu garkuwa da mutane suka sace a ranar Talata ya dawo gida a shekaranjiya Laraba.