Dan majalisar Sakkwato ya fita daga APC bayan faduwarsa zabe

Dan majalisa dokokin jihar Sakkwato Alhaji Muhammad Bashir, wanda ya fadi zaben fidda gwani na neman tikitin neman takarar dan majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar APC ya fita daga jam’iyyar. Bashir ya bayyana wa magoya bayansa yau Laraba a Sakkwato cewa yanzu ya koma jam’iyyar adawa ta PDP. Bashir dai bai samu nasara bane bayan […]

Dan majalisar Sakkwato ya fita daga APC bayan faduwarsa zabe

Dan majalisa dokokin jihar Sakkwato Alhaji Muhammad Bashir, wanda ya fadi zaben fidda gwani na neman tikitin neman takarar dan majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar APC ya fita daga jam’iyyar.

Bashir ya bayyana wa magoya bayansa yau Laraba a Sakkwato cewa yanzu ya koma jam’iyyar adawa ta PDP.

Bashir dai bai samu nasara bane bayan da abokin takararsa Alhaji Abubakar Yabo ya doke sa daga mazabar Yabo da Shagari.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa