Dan PDP ya kayar da Gwamna Ajimobi kujeran sanata

Gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi ya fadi zaben dan takarar Sanata mai wakiltar yankin Kudu maso Yamma. Dan PDP, Ademola Balogun ne ya kayar da gwamnan, inda ya samu kuri’a 105,716 shi kuma Ajimobi ya samu kuri’a 92,218

Dan PDP ya kayar da Gwamna Ajimobi kujeran sanata

Tsohon gwamnan jihar Oyo, marigayi Abiola Ajimobi

Gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi ya fadi zaben dan takarar Sanata mai wakiltar yankin Kudu maso Yamma.

Dan PDP, Ademola Balogun ne ya kayar da gwamnan, inda ya samu kuri’a 105,716 shi kuma Ajimobi ya samu kuri’a 92,218