Dan sakandaren da gwamnati ta ba kwangilar kera jirgi mara matuki

Iliyasu Abba Alkasim dan sakandare ne da ya kera jiragen ruwa da na sama har ma da na’urar watsa labarai a Kano. Ya shaida wa Aminiya cewa gwamnati ta ba shi aikin hada mata jirgi mara matuki, inda zai yi aiki tare da sojoji. Tuna baya: Tarihin Dokta Goodluck Ebele Jonathan Najeriya@63: Muhimman abubuwa 10 […]

Dan sakandaren da gwamnati ta ba kwangilar kera jirgi mara matuki
Dan sakandaren da gwamnati ta ba kwangilar kera jirgi mara matuki

Iliyasu Abba Alkasim dan sakandare ne da ya kera jiragen ruwa da na sama har ma da na’urar watsa labarai a Kano.

Ya shaida wa Aminiya cewa gwamnati ta ba shi aikin hada mata jirgi mara matuki, inda zai yi aiki tare da sojoji.

A wannan bidiyon, ya yi bayanin irin abubuwan fasaha da ya kera da kuma burinsa, sannan ya yi mana gwajin tashar rediyo da ya kera.

[youtube https://www.youtube.com/watch?v=OseGCj_WdVw]

Bin diddigi: Gaskiyar batun kai hari a Bankin CBN

NAJERIYA A YAU: Lakurawa muka kai wa hari a Sakkwato —Sojoji

Manyan alhinin Najeriya a 2024

’Yan sanda sun kama waɗanda suka shirya rikicin ‘yan daba a Kano