Dan shekara 31 ya zama shugaban Austria

Wani matashi mai kimanin shekara 31 mai suna Sabastian Kurz ya zama shugaban Kasar Austria. Yanzu dai Mista Kurz shi ne shugaban mafi karancin shekaru a yankin Turai, bayan an nada shi shugaban kasar a yau, Litinin, 18 ga watan Disamba. Jam’iyyar Jama’ar Mutanen Austria (APP), ta hada gwiwa da Jam’iyyar Kwato ‘Yancin Mutanen Kasar […]

Dan shekara 31 ya zama shugaban Austria


Wani matashi mai kimanin shekara 31 mai suna Sabastian Kurz ya zama shugaban Kasar Austria.

Yanzu dai Mista Kurz shi ne shugaban mafi karancin shekaru a yankin Turai, bayan an nada shi shugaban kasar a yau, Litinin, 18 ga watan Disamba.

Jam’iyyar Jama’ar Mutanen Austria (APP), ta hada gwiwa da Jam’iyyar Kwato ‘Yancin Mutanen Kasar (NFP) domin ciyar da kasar gaba. Wanda hakan ya sa jam’