Dan shekara 8 ya auri mai shekara 61
Wani lamari da aka fassara shi da mai gigitarwa ya auku a kasar Zimbabwe, yayin da wani yaro dan shekara takwas (8) ya auri wata gyatuma mai shekara sittin da daya (61), alhali tana da miji da kuma ’ya’ya biyar.