dan sululu

Wasu ’yan daudu ne su biyar suna fyadin dawa sai ga wani karamin maciji ya fito. Nan take suka watsar da sandunan suka koma gefe suna ihu, suna cewa: “Ni shegiya, ’yan maza ku zo ga dan sululu.” Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086

dan sululu
dan sululu

Wasu ’yan daudu ne su biyar suna fyadin dawa sai ga wani karamin maciji ya fito. Nan take suka watsar da sandunan suka koma gefe suna ihu, suna cewa: “Ni shegiya, ’yan maza ku zo ga dan sululu.”

Daga Amiru Isa Bakori, 08075959086