Dan takarar Gwamnan Legas na APC ya lashe rumfar zabensa

Dan takarar Gwamnan Legas a jam’iyyar APC Mista Babajide Sanwo-Olu, ya lashe rumfar zabensa da ke Lateef Jakande Avenue, a unguwar  Femi Okunnu 019, a Ikoyi jihar Legas. Sanwo-Olu ya samu kuri’u 74, yayin da abokin takararsa na jam’iyyar PDP Jimi Agbaje ya samu kuri’u 16.

Dan takarar Gwamnan Legas na APC ya lashe rumfar zabensa

Dan takarar Gwamnan Legas a jam’iyyar APC Mista Babajide Sanwo-Olu, ya lashe rumfar zabensa da ke Lateef Jakande Avenue, a unguwar  Femi Okunnu 019, a Ikoyi jihar Legas.

Sanwo-Olu ya samu kuri’u 74, yayin da abokin takararsa na jam’iyyar PDP Jimi Agbaje ya samu kuri’u 16.