Dan takarar Gwamnan PDP ya koma APC a Jigawa

Tsohon dan takarar Gwamnan PDP a Jigawa Injiniya Baba Aliyu Santali ya fice daga jam’iyyar ya koma APC, Santali, dai tsohon Kwamishinan ayyuka ne na jihar Jigawa a gwamnatin da ta gabata. Santali ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP jiya a masaukinsa da ke Kazaure kuma ya ce, ya yanke shawara fita daga jam’iyyar […]

Dan takarar Gwamnan PDP ya koma APC a Jigawa

Tsohon dan takarar Gwamnan PDP a Jigawa Injiniya Baba Aliyu Santali ya fice daga jam’iyyar ya koma APC, Santali, dai tsohon Kwamishinan ayyuka ne na jihar Jigawa a gwamnatin da ta gabata.

Santali ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP jiya a masaukinsa da ke Kazaure kuma ya ce, ya yanke shawara fita daga jam’iyyar adawa ta PDP don hada kai ga sauran ‘yan Najeriya  wajen sake gina kasa.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta