dan takarar PRP ya kai INEC kotu kan zaben Sanata a Filato
dan takarar Sanata a zaben cike-gurbi da za a gudanar a gobe Asabar a mazabar Sanata ta Filato ta Arewa karkashin Jam’iyyar PRP Barista Bala Bako, ya kai karar Hukumar Zabe ta kasa (INEC),