Dan wasan Juventus Matuidi ya kamu da coronavirus

Dan wasan tsakiya na kasar Faransa da kungiyar Juventus Blaise Matudi ya kamu da Cutar Kurona wato coronavirus. Matuidi ya zama na biyu a cikin ’yan wasan kungiyar Juventus da suka kamu da cutar, bayan dan wasan bayan kungiyar Rugani.

Dan wasan Juventus Matuidi ya kamu da coronavirus

Dan wasan tsakiya na kasar Faransa da kungiyar Juventus Blaise Matudi ya kamu da Cutar Kurona wato coronavirus.

Matuidi ya zama na biyu a cikin ’yan wasan kungiyar Juventus da suka kamu da cutar, bayan dan wasan bayan kungiyar Rugani.