Dangote ya sa jarin Naira biliyan 10 don sake bude kamfanin fulawa

A ranar Juma’ar da ta gabata ne Rukunin  Kamfanonin dangote ya yi bikin sake bude kamfanin sarrafa fulawa a unguwar masana’antu ta Unguwar Sharada da ke Kano.