Dangwari da kwai

Wani dangwari ne ya je wurin mai shayi, ya ce a ba shi shayi da biredi da kwai. Bayan an ba shi kuma ya gama shanye shayin, sai ya bar kwan a cikin faranti, bai ci ba, ya kama hanya zai tafi. Mai shayi ya ce: “Malam, ba ka cinye kwan naka ba.” Shi kuma […]

Dangwari da kwai
Dangwari da kwai

Wani dangwari ne ya je wurin mai shayi, ya ce a ba shi shayi da biredi da kwai. Bayan an ba shi kuma ya gama shanye shayin, sai ya bar kwan a cikin faranti, bai ci ba, ya kama hanya zai tafi. Mai shayi ya ce: “Malam, ba ka cinye kwan naka ba.” Shi kuma sai ya ce: “Ai mun dauka wannan bawon biredi ne.”
Daga Ilyas Idris Fahad Suleja, 08078831105

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno