dangwari da ’yan sanda

Wani Bagwari ne ya je kasuwa yana aikin dako, sai rigima ta kaure; ’yan sandan kwantar da tarzoma suka zo kasuwar suna tambayar mutane daya bayan daya. Suna cewa: “Kai wane ne, mene ne aikinka.” Kowa yana amsa tambayoyin daidai yadda ake bukata. Sai tambaya ta zo kan dangwari, aka tambaye shi mece ce sana’arsa. […]

dangwari da ’yan sanda
dangwari da ’yan sanda

Wani Bagwari ne ya je kasuwa yana aikin dako, sai rigima ta kaure; ’yan sandan kwantar da tarzoma suka zo kasuwar suna tambayar mutane daya bayan daya. Suna cewa: “Kai wane ne, mene ne aikinka.” Kowa yana amsa tambayoyin daidai yadda ake bukata. Sai tambaya ta zo kan dangwari, aka tambaye shi mece ce sana’arsa. Maimakon ya amsa da cewa yana sana’ar dako ne, sai ya ce: “Mu muna daukar kayan mutane ne.” Nan take ’yan sandan suka kama shi, suka saka shi motarsu.
Daga Isah Gazzali Idris Bichi, Mazaunin Wuse-Abuja 07052228805

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno