Dankwambo ya fadi zaben sanata

Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo na jam’iyyar PDP, ya sha kaye a hannun abokin hamayyarsa na jam’iyyar APC, Sanata Ahmad Alkali, a zaben kujerar majalisar dattawan Arewacin Gombe. Baturen zaben yankin, Farfesa Umar Gurama, ya bayyana cewa Sanata Alkali ya samu kuri’a 152,546 yayin da Gwamna Dankwambo ya samu kuri’a 88016.

Dankwambo ya fadi zaben sanata

Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo na jam’iyyar PDP, ya sha kaye a hannun abokin hamayyarsa na jam’iyyar APC, Sanata Ahmad Alkali, a zaben kujerar majalisar dattawan Arewacin Gombe.

Baturen zaben yankin, Farfesa Umar Gurama, ya bayyana cewa Sanata Alkali ya samu kuri’a 152,546 yayin da Gwamna Dankwambo ya samu kuri’a 88016.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa