dankwambo zai gina Kwalejin Nazarin Shari’ar Musulunci a Nafada

Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo ya amince zai gina Kwalejin Nazarin Shari’ar Musulunci a garin Nafada da ke jihar.