Dansanda ya kashe abokin aikinsa bisa kuskure
Wani jami’in dansanda a birnin Yanaguwa na jihar Bayelsa ya harbe tare da kashe abokin aikinsa bisa kuskure yayin da suke musayar wuta da wasu ’yan kungiyar asiri.