Daruruwan mutane sun tsere daga hannun Boko Haram a Borno
Rundunar sojan Najeriya ta ce manoma 700 da daruruwan masu kamun kifi da iyalansu wadanda ke yi wa ’yan boko haram aikin noma sun tsere daga sassa daban-daban da ke yankin tafkin Chadi zuwa garin Monguno da ke Arewacin Borno.