Darussan da muka koya daga tarihin Tafawa Balewa —’Yan Najeriya

Tarihin Fira Ministan Najeriya na farok, Alhaji Abubakar Tafawa Balewa daga bakin ’yan Najeriya da kuma darussan da suka koya daga rayuwarsa

Darussan da muka koya daga tarihin Tafawa Balewa —’Yan Najeriya

Marigayi Alhaji Sir Abubakar Tafarwa Balewa, Fira Ministan Najeriya na Farko.

Aminiya ta zaga a wurare daban-daban domin jin tarihin Fira Ministan Najeriya na farok, Alhaji Abubakar Tafawa Balewa daga bakin ’yan Najeriya da kuma abun da suka koya daga rayuwarsa.

 

Majalisar wakilai ta dakatar da CBN daga ƙara kuɗin cajin ATM

Hanyoyi 6 da mutum zai kare kansa daga tsananin zafi

’Yan sanda sun ceto mutum 30 daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Ba abin da zai faru idan aka tsige Fubara – Wike