Darussan kotunan Landan

Hukuncin da Babbar Kotun Landan ta yanke wa tsohon shugaban bankin Intercontinental, Erastus Akingbola, ya bijiro da matsalar da ta dabaibaye harkokin shari’a a Najeriya.