Dattawan Arewa munafukai ne – Gambo Jimeta

Tsohon Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya Alhaji Muhammadu Gambo Jimeta ya caccaki kungiyar Dattawan Arewa (NEF), inda ya zarge ’ya’yanta da hannu wajen jefa kasar nan a halin ni-’yasu.