Dino Melaye: An dage zaman majalisa
An dage zaman Majalisar Dattawa domin sanatoci su samu damar ziyartar Sanata Dino Melaye a asibiti. A jiya ne aka kai Dino Melaye asibiti bayan ya duro daga motar ‘yan sanda da ta dauke shi. Hakanan kuma, majalisar ta aike wa Sufeto Janar na ‘yan sanda da ya zo suna son ganin shi.

An dage zaman Majalisar Dattawa domin sanatoci su samu damar ziyartar Sanata Dino Melaye a asibiti.
A jiya ne aka kai Dino Melaye asibiti bayan ya duro daga motar ‘yan sanda da ta dauke shi.
Hakanan kuma, majalisar ta aike wa Sufeto Janar na ‘yan sanda da ya zo suna son ganin shi.