Dinyar makaho ta nuna a hannunsa

Gwamnatin Shugaba Muhamadu Buhari ta shiga tsaka mai wuya a ’yan kwanakin nan, wasu na yabawa, wasu kuma na kushewa; wasu kuma babu yabon, babu kuma fallasa.