Direba ya hallaka ’yan sanda biyu a Jihar Nasarawa
Wani direba ya hallaka ’yan sanda biyu a Lafiya fadar Jihar Nasarawa bayan ya kade su da mota ya gudu. Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Lawal Shehu ya bayyan haka ga manema labarai a ofishinsa, inda ya ce lamarin ya auku ne a babbar hanyar Lafiya zuwa Shendam kusa da Asibitin kwararru na dalhatu Araf a […]
Wani direba ya hallaka ’yan sanda biyu a Lafiya fadar Jihar Nasarawa bayan ya kade su da mota ya gudu. Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Lawal Shehu ya bayyan haka ga manema labarai a ofishinsa, inda ya ce lamarin ya auku ne a babbar hanyar Lafiya zuwa Shendam kusa da Asibitin kwararru na dalhatu Araf a Lafiya.