Direban tirela ya kashe mai ciki da mutum 30 a Ibadan

Akalla mutum 30 ne suka rasu a wani hadarin mota kirar tirela da faru jiya Litinin da daddare da misalin karfe 11:45 a unguwar Gbagi tuntun, a hanyar Ife da ke Ibadan babban birnin jihar Oyo. A cewar wani ganau ya tabbatar wa majiyarmu a Ibadan cewa, a lokacin da lamarin ya faru direban tirelan […]

Direban tirela ya kashe mai ciki da mutum 30 a Ibadan

Akalla mutum 30 ne suka rasu a wani hadarin mota kirar tirela da faru jiya Litinin da daddare da misalin karfe 11:45 a unguwar Gbagi tuntun, a hanyar Ife da ke Ibadan babban birnin jihar Oyo.

A cewar wani ganau ya tabbatar wa majiyarmu a Ibadan cewa, a lokacin da lamarin ya faru direban tirelan ya sha giya sosai kafin ya yi ajalin mutanen.

Cikakken rahoton na nan tafe.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta