Dogara ga Jibrin: Ka janye vatancinka gare ni ko mu hadu a kotu

Takaddamar badakalar kasafin kudi da ta kunno kai a Majalisar Wakilai a makon jiya bayan sauke Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar Abdulmumini Jibrin daga mukaminsa ta dauki sabon salo, bayan da Shugaban Majalisar Honorabul Yakubu Dogara ya bai wa Abdulmumini Jibrin mako daya ya janye kalaman batanci da ya jingina masa tare da neman […]

Dogara ga Jibrin: Ka janye vatancinka gare ni ko mu hadu a kotu

Takaddamar badakalar kasafin kudi da ta kunno kai a Majalisar Wakilai a makon jiya bayan sauke Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar Abdulmumini Jibrin daga mukaminsa ta dauki sabon salo, bayan da Shugaban Majalisar Honorabul Yakubu Dogara ya bai wa Abdulmumini Jibrin mako daya ya janye kalaman batanci da ya jingina masa tare da neman gafararsa ko ya gurfanar da shi a gaban kotu.