Dogara ya buqaci qasashen duniya su tallafa wajen gina Arewa maso Gabas
Shugaban Majalisar Wakilai Honorabul Yakubu Dogara, ya roki manyan kasashen duniya su kara gudunmawar da suke bayarwa wajen sake gina yankin Arewa maso Gabas.