Doki ya tsira da ransa bayan ya fada ruwa yayin gobara
Wani doki ne da ya rasa wanda zai ceci shi, sai ya ceci kansa, inda ya fada cikin tafkin ninkaya lokacin da wata mummunan gobara ta kama gidan da ake ajiye shi a garin Paradise Jihar California da ke Amurka. Wani mazaunin garin Paradise mai suna Jeff Hill ne ya sanar da hakan kafar sadarwa […]
Wani doki ne da ya rasa wanda zai ceci shi, sai ya ceci kansa, inda ya fada cikin tafkin ninkaya lokacin da wata mummunan gobara ta kama gidan da ake ajiye shi a garin Paradise Jihar California da ke Amurka.
Wani mazaunin garin Paradise mai suna Jeff Hill ne ya sanar da hakan kafar sadarwa ta Youtube.