Donald Trump zan zava – Dan uwan Obama
Dan uwan Shugaban Amurka Barack Obama mai suna Malik Obama ya fito ya bayyana wa duniya cewa zai jefa kuri’a a zaben Amurka da za a gudanar a bana duk da cewa yana zaune ne a kasar Kenya, kuma zai zabi dan takarar Jam’iyyar Republican Donald Trump da ke kalubalantar ta Jam’iyyar Democrat Hillary Clinton […]
Dan uwan Shugaban Amurka Barack Obama mai suna Malik Obama ya fito ya bayyana wa duniya cewa zai jefa kuri’a a zaben Amurka da za a gudanar a bana duk da cewa yana zaune ne a kasar Kenya, kuma zai zabi dan takarar Jam’iyyar Republican Donald Trump da ke kalubalantar ta Jam’iyyar Democrat Hillary Clinton ta dan uwansa.