Dubban Fulani sun shiga cikin mawuyacin hali a sannanonin da aka tanadar masu a Filato
Dubban al’ummar Fulani makiya da suka tashi daga kauyukan nan guda biyar da suke karamar Hukumar Barikin Ladi a Jihar Filato suka koma sansanonin da aka tanadar musu suna cikin mawuyacin hali.