Dubban ’yan sanda ne ke gadin ’yan siyasa

Wani bincike da Aminiya ta gudanar ya gano dubban ’yan sanda na gadin ’yan siyasa da masu rike da mukaman siyasa da sauran manyan ma’aikata duk da korafin karancin jami’an tsaro da mahukunta suke yi. Kwanan nan ne rundunar ‘yan sanda ta sanar da cewa akalla ‘yan sanda 221 ne suka aiki tare da gwamnoni. […]

Dubban ’yan sanda ne ke gadin ’yan siyasa

Wani bincike da Aminiya ta gudanar ya gano dubban ’yan sanda na gadin ’yan siyasa da masu rike da mukaman siyasa da sauran manyan ma’aikata duk da korafin karancin jami’an tsaro da mahukunta suke yi.
Kwanan nan ne rundunar ‘yan sanda ta sanar da cewa akalla ‘yan sanda 221 ne suka aiki tare da gwamnoni.
Sannan kuma Babbab Sufeto Janar na ‘yan sanda ya sanar da cewa akwai kimanin ‘yan sanda 300,000 ne a kasar baki daya mai yawan mutane kimanin miliyan 182.
Binciken Aminiya ya gano cewa akalla ‘yan sanda 7.956 ne suke aiki tare gwamnoni.