Duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari

Wani mahaukaci ne ya fito yawo kasuwa ba wando ba riga! Kawai sai ga wani mahaukaci shi ma ya zo sai wannan mahaukaci ya hango dayan, ba riga ba wando sai ya kamo hannunsa ya kwada mai mari. Ya ce duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari. Sai ya kwabe kayan jikinsa ya […]

Duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari
Duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari

Wani mahaukaci ne ya fito yawo kasuwa ba wando ba riga! Kawai sai ga wani mahaukaci shi ma ya zo sai wannan mahaukaci ya hango dayan, ba riga ba wando sai ya kamo hannunsa ya kwada mai mari. Ya ce duk irinku ne kuke ja mana zagi a gari. Sai ya kwabe kayan jikinsa ya ba shi ya sa, sh ikuma ya yi tafiyarsa tsirara. Shin a cikinsu waya fi wani hauka? Kabir Abubakar Kusfa, Kaduna 07088899855