Dussa ko gari?
Wani Bafulatani ne yana jin yunwa sai ya sayi garin kwaki na Naira ashirin, suga na Naira goma. Da ya jika sai ya shanye ruwan da ke tasowa a sama garin, ya bar duk garin da ke a kasa, sai ya ce: “Kai almajiri, zo ga dussa, ni na shanye garin. Daga Nasiru Dawai Yawuri, […]
Wani Bafulatani ne yana jin yunwa sai ya sayi garin kwaki na Naira ashirin, suga na Naira goma. Da ya jika sai ya shanye ruwan da ke tasowa a sama garin, ya bar duk garin da ke a kasa, sai ya ce: “Kai almajiri, zo ga dussa, ni na shanye garin.
Daga Nasiru Dawai Yawuri, 08143882363