Edita zai yi shekara 10 a kurkuku bisa laifin aibata sarautar Thailand
Wani Editan mujalla a kasar Thailand zai kwashe shekara 10 a gidan kaso saboda zagin iyalan sarki,