EFCC ta kwace gwala-gwalan Naira miliyan 593 daga Diezani
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin kasa Tu’annati (EFCC) ta kwace gwala-gwalan da darajarsu ta kai Fam miliyan biyu (kimanin Naira miliyan 593) daga hannun tsohuwar Ministar Man fetur Misis Diezani Alison-Madueke da kuma gwala-gwalan Naira miliyan 407 daga matar wani makusancin tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan mai suna Mista Jide Omokore.