EFCC ta sake kama barawon kudin fansho
Hukumar EFCC ta sake kama John Yukubu Yusuf barawon kudin fanshon ‘yan sanda da kotu ta yanke wa hukuncin da mutane da dama ke ganin ya yi sauki da yawa.