Eid-el-Kabir: Ambaliyar ruwa ta jawo tsadar farashin abinci a Abuja
A yayin da babbar sallah take kara karatowa,farashin abinci, musamman kayan miya irinsu tumatiri da albasa da da man girki da shinkafa da nama ya yi tashin gwauron zabi.