El-Rufa’i ya gudanar da taron Kwamitin Tsaro a Kafanchan saboda tashin hankali a yankin

A kokarinsa na magance yawan kashe-kashe a Kudancin Kaduna Gwamnan Jihar Malam Nasir El-Rufai ya gudanar da taron Majalisar Tsaro ta Jihar a garin Kafanchan hedkwatar karamar Hukumar Jama’a a ranar Talatar da ta gabata.