El-Rufa’i ya nemi malaman da ya kora su sake neman aiki
Gwamnatin Jihar Kaduna ta baiwa malamai dubu 21 da ba su ci jarabawar gwada kwarewarsu ba ta kwanananan su sake neman aikin malamantar. Gwamnan jihar ya gaya musu su sake aika takardunsu na neman aiki a shirin da gwamnati take aiwatarwa na daukar ma’aikata. Malamai dubu 12 ne da gwamnatin ta kora suka […]

Gwamnatin Jihar Kaduna ta baiwa malamai dubu 21 da ba su ci jarabawar gwada kwarewarsu ba ta kwanananan su sake neman aikin malamantar.
Gwamnan jihar ya gaya musu su sake aika takardunsu na neman aiki a shirin da gwamnati take aiwatarwa na daukar ma’aikata.
Malamai dubu 12 ne da gwamnatin ta kora suka sake aika takardunsu na neman aiki inda sauran malamai har yanzu ba su sake neman aikin ba.